Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kashe ’yan bindiga 5, an kama 16 a Katsina

’Yan sanda sun kwato shanun sata da miyagun kwayoyi a wurin ’yan bindigar.

Hajjin Bana: An yi wa maniyatan Yobe rigakafin COVID-19

Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Yobe, Bukar Kime, ya ce an yi wa kusan duk maniyyata aikin Hajjin bana daga jihar allurar rigakafi

Hisbah ta kwace kwalaben giya 8,400 a Kano

’Yan Hisbah sun kwace kwalaben giya 8,400 a wata mota da ta shigo daga Kaduna

Buhari na ganawa da Fira Ministan Libya

Buhari ya karbi bakuncin Fira Minista Abdul Hamid Dbeibeh, a Abuja. 

An kama ‘likitan bogi’ kan taimakon ’yan bindiga

Mazauna sun ce rabon da a gan shi tun jajibirin garkuwa da Daliban Kankara.