Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe basarake a Sakkwato

’Yan bindigar sun kai hari uku a rana guda a Karamar Hukumar Sabon Birni

An kame mutum biyar da suka kai hari ofishin ’yan sanda a Imo

An taba kone ofishin ‘yan sandan a lokacin zanga-zangar EndSARS a shekarar 2020.

Har yanzu daliban Jami’ar Greenfield 17 na hannun ’yan bindiga

Tuni wa’adin biyan kudin fansar daliban da ‘yan bindigar suka bayar ya cika.

Mai Shari’a Adamu Bello ya zama sabon Hakimin Kankara

Sarkin Katsina ya amince da nadin bayan tsige tsohon hakimin kan alaka da mahara.

Mutuwar Attahiru: An kafa kwamitin binciken haduran jiragen saman soji

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, NAF, ta ce ta kafa wani kwamiti da zai binciki haduran jiragen samanta. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ’yan Na