Kananan Labarai

Kananan Labarai

Satar mutane: Masu zanga-zanga sun tare hanyar Abuja

Masu zanga-zangar da ke zargin gazawar gwamanti sun kona ofishin ’yan sanda.

An kashe mutum shida ’yan gida daya a Filato

Cikin wadanda aka kashe har da mutum shida ’yan gida daya.

An kori hadimin Dan Majalisa saboda Shekau

Dan Majalisar Tarayya daga Borno ya kori hadiminsa da ya yabi shugaban Boko Haram.

IPOB ta kona Hedikwatar INEC ta Anambra

Mahara sun yi musayar wuta da jami’an tsaro kafin su cinna wa ofishin wuta.

Mahara sun kashe 3, sun tashi kauyuka 8 a Sakkwato

Mutanen yankin sun fara yin hijira zuwa Jamhuriyar Nijar.