Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kamfanin BUA ya ba UNIMAID tallafin N1bn

Tallafin na daga cikin tsare-tsaren kungiyar ASR na habaka Jami’o’i a Najeriya.

ASUU ta nemi Gwamnati ta magance satar mutane

Talauci da rashin aikin na daga cikin sabubban matsalar tsaro, inji Shugaban ASUU.

Boko Haram: Attahiru mai fada da cikawa ne —Zulum

A wata hudu Janar Attahiru ya je Borno sau shida don kara wa sojoji kaimi.

Yake-yake: Tibi da Fulani sun sasanta a Taraba

Fulani da Tibi sun kulla yarjejeniyar zaman lafiya a tsakaninsu a Jihar Taraba.

Gobarar tankar mai ta jikkata mutum 64 a Kano

Laifin wannan gobara na mahukuntan gidan man ne.