Kananan Labarai

Kananan Labarai

An sace attajiri da matar dan siyasa a Kaduna

’Yan bindigar sun harbe mutanen da suka kai dauki ga wadanda suka sace.

An kashe limamin coci a Katsina

Yan bindigar sun kashe limamin ne a Karamar Hukumar Malumfashi a Jihar Katsina.

An yi wa Ganduje rigakafin Coronavirus zagaye na biyu

Sai wanda aka yi wa zagayen farko ne zai iya karbar zagaye na biyu na rigakafin.

EFCC ta kwato N1bn a hannun jami’in gwamnati

EFCC ta bayyana yadda ta gano kudin a asusun bankin ma’aikacin gwamnatin.

Kona ofisoshin INEC na barazana ga zaben 2023 –Yakubu

Shugaban INEC ya koka kan yadda bata gari ke kone ofisoshin hukumar.