Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun cafke masu satar mutane a Filato

An ceto mutum biyu daga cikin wadanda ’yan bindigar suka yi garkuwa da su.

Kungiyar Miyetti Allah ta goyi baya a haramta yawon kiwo

Miyetti Allah ta goyi bayan gwamnonin Kudu cewa a haramta yawon kiwo.

An fara zaman sulhun El-Rufai da kungiyar kwadago

Ministan Kwadago, Chris Ngige na jagorantar zaman sasanta bangarorin.

Za a kashe N805.7m don inganta tsaro a Hedikwatar EFCC

Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta amince da Naira miliyan 805.7 domin sayen kayayyakin inganta tsaro a Hedikwatar Hukumar EFCC da ke Abuja. Ministan Ya

Yaro mai shekara uku ya fada rijiya a Kano

Yaron mai shekara uku ya fada a rijiyar ne a ranar Laraba.