Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda tattaunawar NLC da El-Rufai za ta kasance

Zaman ne zai yi alkalanci kan yajin aiki ko dawo da ma’aikatan da gwamnan ya kora

’Yan bindiga sun kashe mutum 8, sun kona coci a Kaduna

Sojoji sun hallaka ’yan bindiga uku a wani artabu a yankin Chukun na Jihar Kaduna.

‘Mun ba El-Rufai awa 48 ya nemi afuwar ma’aikatan jinyan da ya kora’

Likitoci sun bukaci El-Rufai ya nemi gafarar ma’aikatan jinya ba tare da wani sharadi ba.

An dawo da wutar lantarki a Kaduna

An dawo da wutar lantarki awa biyu bayan janye yajin aikin Kungiyar Kwadago.

JAMB ta sauya ranar jarrabawar gwaji

Yanzu za a gudanar da jarrabawar ne a ranar Alhamis, 3 ga Yuni, 2021.