Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe direba sun sace fasinjoji 13 a Nasarawa

Masu garkuwa da mutane sun harbe wani direba tare da sace fasinjoji 13 a kan hanyar da ta tashi daga Shafa zuwa Abakpa ta dangana da Umaisha a Karamar

Matsalar tsaro: Amurka ta yi alkawarin taimakon Najeriya

Amurka ta bayyana damuwa kan da cigaban ilimi da hadin gwiwa tsakanin kasashen.

’Yan bindiga sun kai harin farko a garin Batsari

Sun kashe mutum daya, wasu 27 sun yi batar dabo.

Zan daure shugabannin Kwadago shekara 21 –El-Rufai

El-Rufai ya ce zai yi wa shugabannin kwadago abin da ba za su kara marmarin Kaduna ba.

Dambarwar Kaduna za ta watsu a Najeriya —NULGE

Tuni dai aka fara kiraye-kiraye kan yin sulhu tsakanin NLC da gwamnatin Kaduna.