’Yan daba sun kai wa ’yan kwadago samame a Kaduna
’Yan sanda sun watsa mamayar da ’yan daba suka yi wa ofishin kungiyar kwadago
Kananan Labarai
’Yan sanda sun watsa mamayar da ’yan daba suka yi wa ofishin kungiyar kwadago
NECO ta sauya ranar jarabawar shiga makarantun sakandaren Gwamantin Tarayya.
Aminiya za ta fara gabatar da sabon shirin da karfe 10 na safiyar Labara, 19 ga Mayu, 2021.
’Yan bindigar sun shafe awa biyu suna cin karensu babu babbaka a Dansadau.
Ta bukaci Gwamna El-Rufai kada ya kara dagula lamarin yadda ba za a iya shawo kansa ba.