Injin jirgin Max Air ya lalace a sararin samaniya
Tsuntsaye sun yi wa injin jirgin kutse bayan tashinsa daga Kano zuwa Abuja.
Kananan Labarai
Tsuntsaye sun yi wa injin jirgin kutse bayan tashinsa daga Kano zuwa Abuja.
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani alkalin Kotun Shari’ar Musulunci a kauyen Bauren Zakat da ke yankin Karamar Hukumar Safana a Jihar Katsina.
Wasu mutane da ba a tantance su wane ne ba, sun yi wa wata yarinya mai suna Amina Idris ’yar shekara shida fyade har sai da ta mutu a Kaduna. Wakiliya
’Yan daban sun rufe fuskokinsu suna jifan masu zanga-zangar
Mista Rufai ya aikata makamancin wannan laifi a wasu jihohin Amurka shida.