Kananan Labarai

Kananan Labarai

A kori Minista da mashawarcin Buhari kan tsaro —’Yan Majalisa

Mambobin Majalisa sun bukaci Ministan Tsaro, Bashir Magashi da Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tsaro, Babagana Monguno su sauka daga mukamansu

Ramadan: Buhari ya sa a raba wa ’yan Najeriya hatsi metric ton 40,000

Za a bi tsarin rabon tallafin COVID-19 wajen rabon hatsin ga jama’ar Najeriya

Duk layin wayar da aka toshe ba za a bude ba sai…

Hukumar NCC ta gargadi jama’ar Najeriya kan shafin intanet na bogi da ake yadawa cewa yana layukan da aka toshe

Buhari ya tsawaita lokacin ritayar malaman makarantu da shekara 5

An yi wa malaman makarantun gwamnati karin shekara biyar a shekarunsu na aiki kafin a yi musu ritaya daga aiki a Najeriya. Daga yanzu za a koma yi wa

Za a hukunta dan sanda saboda sakaci da aiki a Gombe

An samu jami’in da sakaci na barin wasu masu laifi har suka tsere.