Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gobara ta tashi a hedikwatar INEC da ke Enugu

Wutar ta kama a cikin dare, amma ba kai ga gano abin da ya haddasa ta ba.

’Yan bindiga sun kashe manoma a Binuwe

Kisan ya jawo barkewar zanga-zanga, wadda ta yi sanadin rasa rayuwa mutum daya.

Ya kashe dan uwansa a fadan kungiyar asiri

Za a mika shi kotu tare da sauran wadanda aka kama su tare don zurfafa bincike.

An yanke wa Musulmi 30 hukuncin kisa kan rikicin limancin Sallar Idi

An yi mummunan tashin hankalin ne a inda za a gudanar da sallar Idi.

JAMB ta sauya ranar jarrabawar bana, ta tsawaita wa’adin rajistar dalibai

An tsawaita wa’adin rajistar daliban zuwa makonni biyu sakamakon kalubalen da ake fuskanta.