’Yan sanda sun ceto yarinyar da aka kulle a keji wata 8
An gano yarinyar a galabaice a cikin kejin da iyayenta suka kulle ta a Sakkwato.
Kananan Labarai
An gano yarinyar a galabaice a cikin kejin da iyayenta suka kulle ta a Sakkwato.
JAMB ta ce dalibai 600,000 ne ke shan wahala wajen rajistar jarabawar.
’Yan bindigar sun yi ta yi wata matar auren fyaden gandu har ta galabaita.
Ofishin ya kama da gobara a cikin dare kafin wayewar garin Juma’a.
An tsawaita hutun domin ci gaba da shagulgulan Karamar Sallah.