Kananan Labarai

Kananan Labarai

An ceto mutum 52 da aka yi safararsu a Kano

An kama mutum hudu da ke zargi da aikata laifin a Jihohin Imo, Delta, Edo, Ondo da Ogun.

Murnar Sallah: Ganduje ya ’yantar da fursunoni 123 a Kano

Ganduje ya kuma kai ziyara gidan ladabtar da kananan yara da kuma na marayu a jihar Kano.

Sarkin Zazzau da Hakimai 76 sun yi Hawan Sallah

Hawan farko na Ahmad Bamalli a matsayin Sarkin Zazzau na 19.

Yahudawa sun raba wa Fulani abincin Sallah

Gidauniyar Isra’ila ta raba musu abincin girkin Sallah kuma za ta yi musu Masallaci.

Barka da Sallah: Atiku ya bukaci a zauna lafiya

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya bukaci a koma ga Allah