Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Imo ya sallami kwamishinoni 20

Gwamna Uzodinma ya yi babban garambawul a gwamnatinsa.

Malamai sun yi bore kan kin biyan su albashin wata biyar

Malaman firamare a Nasarawa sun yi bore kan kin biyan su albashin wata biyar.

Kungiyar Mata ’yan jarida ta yi taron yi wa kasa addu’a a Gombe

Mambobin kungiyar sun yi gangamin ne sanye cikin jajayen kaya don nuna takaicinsu.

‘Mun kwato Dala miliyan 153 a hannun tsohuwar Ministar Man Fetur’

Muna sa ran watakila nan da zuwa wani lokaci kadan za mu dawo da ita kasar nan.

Badakalar Naira Biliyan 165: PDP ta bukaci Buhari ya tsige Ministan Sufuri

Ana zargin badakala da yin sama da fadin fiye da naira biliyan 165 a Hukumar NPA.