An kama masu kwacen waya a Sallar Tahajjud a Kano
An cafke mutum 16 da ke yi wa masu Sallar Tahajjud kwacen wayoyi.
Kananan Labarai
An cafke mutum 16 da ke yi wa masu Sallar Tahajjud kwacen wayoyi.
Bangaren Sheikh Dahiru Bauchi ya ce ba shi da masaniyar an ba Sarki Sanusi Khalifanci.
Zama na uku cikin a ’yan kwanaki kan matsalar tsaro da ke addabar Najeriya.
Gwamnati ta ce bayar da tallafin zai saukaka amfani da iskar gas.
’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga uku tare da ceto mutum bakwai da aka sace.