Kananan Labarai

Kananan Labarai

Nakasassun ‘yan mata sun koka kan rashin samun mazan aure

A wasu lokutan ma har gatsari ake masu da cewa shin su ma suna lissafa kansu cikin mata ne.

Mahaifin almajirin da aka yi wa kaca-kaca da duka ya ce bai san dansa na Kano ba

Mahaifin almajirin nan da aka yi wa tabbai kaca-kaca da bulala a jiki ya ce bai ma san cewa dansa yana Kano ba sai bayan da ya kalli bidiyonsa a Faceb

An girke ’yan sanda 1,800 a wurin taron APC

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta girke jami’anta 1,815 domin samar da tsaro a wurin da za a gudanar da babban taron jam’iyyar

Garba Shehu ya tura sanarwar daukar aikin da aka rufe tun 2021

Ya tura sako yana kiran matasa su nemi gurabun aikin da aka riga aka rufe wata biyar da suka gabata.

Ramadan: An ba makarantun Kano hutun azumi

An ba makarantu hutun mako biyar domin dalibai su yi azumin Ramadan a gida.