Eid-al-Fitr: Buhari ya soke gaisuwar Sallah
Buhari zai gudanar da sallar idi tare da iyalansa a cikin Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.
Kananan Labarai
Buhari zai gudanar da sallar idi tare da iyalansa a cikin Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.
Mutum bakwai ne har yanzu ba a gani ba yayin da tuni an ceto kimanin mutum 65.
Mutane ukun da suka jikkata na kwance a babban Asibitin Dutsin-Ma inda suke samun kulawa.
Wasu 40 yanzu haka na karbar kulawa a Asibiti sakamakon barkewar cutar Kwalara a Jihar Kano.
An kawo ’yan matan ne daga jihar Akwa Ibom domin yin sana’ar ta karuwanci a cikin otal din.