Fasinjoji 14 sun kone kurmus a hatsarin motar hanyar Legas
Rahotanni dai sun ce wata motar haya ce ta daki wata lalatacciyar mota kirar Toyota RAV4 wacce aka ajiye a tsakiyar hanya
Kananan Labarai
Rahotanni dai sun ce wata motar haya ce ta daki wata lalatacciyar mota kirar Toyota RAV4 wacce aka ajiye a tsakiyar hanya
Jami’an tsaron sun kuma sami nasarar kwace motoci guda bakwai wadanda maharan suka yi amfani da su wajen kawo harin.
Harsasan harbe-harben dai sun yi wa biyu daga cikin motoci ukun da suke cikin ayarin kaca-kaca.
Arcewar da magidancin ya yi ce ta ankarar da mutanen da ke wajen wadanda suka rufarwa ’yan ta’addan.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Yobe SEMA, ta raba kayayyakin agaji ga wadanda gobara ta shafa a kauyuka biyar na Karamar Hukumar Karasuwa da ke