Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rikicin sarauta: An sanya dokar hana fita a Ondo

An shafe kwanaki ana kazamin rikici kan sarautar Oloja a yankin Ikare.

Yadda kin karbar mara lafiya a asibiti ya ta da kura

Zargin asibitin gwamnati da kin karbar wani wanda aka kade da mota ya bar baya da kura.

Asarar N902.1m aka yi a gobarar Kasuwar Katsina —Kwamiti

’Yan kasuwa 685 sun yi asarar dukiyoyin da kimarsu ta kai miliyan N902.1 a gobarar.

Tsohuwa da jikarta sun shiga hannu da hodar ibilis mai nauyin kilo 192

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi a Najeriya (NDLEA), ta cafke wata tsohuwa mai shekaru 80 tare da jikarta ’yar shekara 19 dauke da hodar i

EFCC ta cafke dalibai 30 masu damfara ta Intanet a Kwara

An nemi daliban su kauracewa wannan mummunar al’adar a matsayinsu na wadanda za su shugabanci kasar a gobe.