Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mata Musulmi sun bude gidan marayu a Abuja

Wata kungiyar mata Musulmai ta kafa gidan marayu a birnin tarayya, Abuja.

An yi garkuwa da mai jego an bar jaririnta

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar jarida mai jego suka yi watsi da jariririnta.

An nemi Majalisa ta shiga lamarin daliban da aka sace a Kaduna

Majalisar Wakilan Najeriya ta lashi takobin kulla alaka da masu ruwa da tsaki don ganin an kubutar da daliban makarantun gaba da sakandire da ’yan bin

Gobara ta lakume rayukan mutum 12 da dukiyar Naira miliyan 17 a Kano

Rayukan mutum 12 da dukiya ta naira miliyan 17.6 gobara ta lakume a fadin jihar Kano cikin watan Afrilun da ya gabata. Mai magana da yawun Hukumar Kwa

Hatsari ya yi ajalin mutum shida a hanyar Sagamu

Hatsarin ya auku ne sakamakon kuskuren wuce abokin tafiya da kuma gudun wuce sa’a.