Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya sake kiran taron Majalisar Tsaro a Abuja

Taron dai na zuwa ne a daidai lokacin da Najeriya ke fama da kalubalen tsaro iri-iri.

Tankar mai makare da fetur ta yi hatsari a hanyar Abuja

Tsiyayar man da motar da tauko ya sa mzauna guje-gujen neman tsira.

An kara wa’adin hada layukan waya da NIN zuwa karshen watan Yuni

An kara wa’adin bayan bukatar hakan da masu ruwa da tsaki a suka gabatar.

‘Yan bindiga sun nemi fansar N100m kan Shugaban Karamar Hukumar da suka sace

’Yan bindigar da suka yi garkuwa da shugaban Karamar Hukumar Yagba ta yamma a Jihar Kogi, Mr. Pius Kolawole, sun bukaci a basu naira miliyan 100 a mat

‘Yan bindiga sun kashe mutum 17 a Benuwai

Akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu yayin da ’yan bindiga suka kai hari wasu yankuna a Karamar Hukumar Gwer ta Yamma a Jihar Benuwai. Wakilinmu ya