Gidauniya ta raba wa Marayu 400 kayan Sallah a Ajingi
Gidauniyar tallafawa Marayu ta Karamar Hukumar Ajingi a Jihar Kano, ta gwangwaje marayu 400 maza da mata da kayan Sallah a cibiyar musulunci ta karama
Kananan Labarai
Gidauniyar tallafawa Marayu ta Karamar Hukumar Ajingi a Jihar Kano, ta gwangwaje marayu 400 maza da mata da kayan Sallah a cibiyar musulunci ta karama
Wadanda suka amfana da tallafin dai yawancinsu magidanta ne maza da mata.
Ko kafin jami’an tsaro su zo gurin tuni har an banka wa motarsa wuta tare da lalata ofishinsa.
Mata masu zanga-zanga sun tare hanyar Kaduna zuwa Abuja saboda satar mutane a Jihar Kaduna.
Rahotanni sun ce motar wacce take dauke da manja da mutane 61 a cikinta ta kwacewa direbanta ne sannan ta fado daga gadar