Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun hallaka mutane a kauyukan Binuwai

Akalla mutum tara sun rasu bayan mahara sun kai hari a kauyukan Jihar Binuwai.

’Yan sanda sun kwato shanu 275 daga ’yan bindigar Kaduna

’Yan sandan sun yi nasarar kwato shanu daga hannu ’yan bindiga a Jihar Kaduna. 

A wata uku an kashe mutum 323, an sace 949 a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta ce an kashe ’yan bindiga 64 a musayar wuta a wata ukun farkon 2021.

Babu ranar dawowar albashin N30,000 a Kano

Ganduje ya ce babu ranar dawo da biyan mafi karancin albashin N30,600 a Jihar.

COVID-19: NAFDAC ta amince da rigakafin Pfizer

NAFDAC ta amince da yin rigakafin COVID-19 na kamfanin Pfizer a Najeriya