Gwamnatin Tarayya ta bai wa ma’aikata hutu ranar Litinin
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Litinin, 3 ga watan Mayun 2021, a matsayin ranar hutu domin bikin zagayowar ranar ma’aikata ta duniya ta wann
Kananan Labarai
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Litinin, 3 ga watan Mayun 2021, a matsayin ranar hutu domin bikin zagayowar ranar ma’aikata ta duniya ta wann
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP, ta ce zaben 2023 ba zai tabbata ba matukar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ba ta kawo karshen matsalolin tsa
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ya yi ta’aziyya rasuwar mahaifiyar Sarkin Kano.
Mayakan sun raba N20,000 ga mazaunan garin a matsayin kyautar watan Ramadan
Jami’an tsaro sun tsare tsohon Sakataren rusasshiyar jam’iyyar AC, Dokta Usman Bugaje, saboda sukar kamun ludayin Gwamnatin Buhari kan sha’anin tsaro