Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bayan cika baki, minitsa ya kasa gyara wutar lantarki

Bidiyonsa yana caccakar magabatansa kan rashin samar da wutar ta tayar da kura.

Yadda ake tsangwamar Fulani a sansanin gudun hijira

Fulani ’yan gudun hirija na tsoron wasu kabilu za us kai musu hari a sansanin gudun hijira.

Dole a yi asusun musamman don yakar ta’addanci

Kudaden da ake ware wa bangaren sun yi kadan kuma dole sai an fadada tunani

INEC ta sanya lokacin fidda jadawalin zaben 2023

Hukumar Zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta tsayar da ranar Asabar, 18 ga watan Fabrairun 2023 a matsayin ranar da za a gudanar da babban zaben k

Ganduje ya umarci ma’aikatan Kano su koma bakin aiki

Gwamnatin Jihar Kano ta umarci kafatanin ma’aikatanta da su koma bakin aiki bayan zaman gida da ce su yi a yunkurinta na dakile yaduwar annobar Corona