Yada hotunan dakarun da aka kashe a wurin yaki rashin kishi ne —Sojoji
Rundunar soji za ta hukunta masu yada hotunan da ta ce suna tayar da hankalin iyalan sojojin
Kananan Labarai
Rundunar soji za ta hukunta masu yada hotunan da ta ce suna tayar da hankalin iyalan sojojin
’Yan bindiga sun kai hari a wata rugar Fulani inda suka bindige wani matashin makiyayi a Abuja.
Mutanen sun kashe wanda ake zargi da satar mutane suka kuma kona ofishin ’yan sanda.
An tura karin jami’an ’yan sanda bayan karuwar hare-haren ’yan bindiga a Jihar Kebbi.
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa a Kuros Riba da ake kira Akpakwu, ta cafke wani barasarake a kauyen Ikot Atambi da ke Karamar Hukumar Akpabuyo a jihar k