Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 6 a sansanin ’yan gudun hijira

Wasu da dama sun jikkata yayin da sauran ke rige-rigen neman tsira da rayukansu.

Matsalar tsaro: Sarkin Zazzau ya yaba wa al’umma kan kare kansu

Kalaman na Sarki na zuwa ne kwana daya bayan wasu al’ummar gari sun yi kukan kura sannan suka hallaka wasu ’yan bindiga biyu

An gano gawar sojoji hudu da wasu da aka raunata a Ribas

Rahotanni daga yankin Abua da ke Karamar hukumar Abua/Odual ta Jihar Ribas na cewa, an gano gawar wasu sojojin Najeriya hudu tare da wasu biyu da aka

An sake kashe biyu daga cikin daliban jami’ar da aka sace a Kaduna

Kasa da mako guda bayan ’yan bindigar sun jefar da gawar uku daga cikin daliban Jami’ar

’Yan sanda sun kwato mutanen da aka yi garkuwa da su a Kogi

Sun kwato bindigogi da harsasai daga hannun masu garkuwar