An kona tan 402 na lalatattu da jabun kayayyaki a Kano
A cewar hukumar, nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da masu kayan a gaban kotu domin su girbi abin da suka shuka.
Kananan Labarai
A cewar hukumar, nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da masu kayan a gaban kotu domin su girbi abin da suka shuka.
Ana dai sa ran tallafawa magidanta 5,000 ne a karkashin shirin tallafin a watan azumi.
Gonar dai, wacce girmanta ya kai kusan hekta 16 NYSC ce ta samar da ita ga matasan domin su rika nomawa.
Jami’an Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Kasa, sun samu nasarar cafke wani abokin aikinsu da aka kulla kitimurmurar shigar wa da fursunoni fiye da gira
Rundunar ’yan sanda ta bayyana nasarar da ta samu na kama wasu mutum biyu da ake zargin alakarsu da kungiyar asiri tare da kokon kan mutum a jihar Kad