Ramadan: Matasan Yobe sun tallafa wa ’yan gudun hijira
Kungiyar cigaban Matasan Yobe (YOYICOD) ta tallafa wa magidanta ’yan gudun hijira da marasa galihu 25 a garin Gashua da ke Karamar Hukumar Bade a Jiha
Kananan Labarai
Kungiyar cigaban Matasan Yobe (YOYICOD) ta tallafa wa magidanta ’yan gudun hijira da marasa galihu 25 a garin Gashua da ke Karamar Hukumar Bade a Jiha
Akalla mata 20 da ke halartar taron suna ne aka yi awon gaba da su.
‘Ikonso Commander’ da yaransa sun sheka barzahu a maboyarsu da ke Jihar Imo.
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya kafa harsashin ginin gadar sama ta Naira biliyan 3.4 a garin Sakkwato. Obasanjo ya ce gadar samar za ta tai
Matar gida da kanwar mijinta sun rasu a gobara a Kano.