Kananan Labarai

Kananan Labarai

EFCC ta kama dillalin Bitcoin bisa zargin damfara ta intanet

Ofishin Hukumar EFCC shiyyar Ibadan ya cafke wani mai hada-hadar kudaden Bitcoin bisa zargin sa da zambar kudi ta intanet.  Kakakin EFCC, Wilson Uwuja

Harin ’Yan bindiga: Saudiyya ta ba da tallafin abincin $1.2m a Zamfara

Cibiyar jin-kai da bayar da agaji ta Sarki Salman na kasar Saudiyya ta bayar da tallafin kayan abinci ga mutanen da harin ’yan bindiga ya ritsa da su

An kama masu hakar gwal ta barauniyar hanya a Zamfara

Mutanen sun ci gaba da hakar ma’adinai duk da haramcin da gwamnati ta sanya

Matan Borno sun bukaci jami’an tsaro su sauya salon yakar ’yan ta’adda

Kungiyoyin matan sun bukaci hukumomin tsaro su ba wa mata da kananan yara kariya ta musamman

Ahmed Musa ya ba da N2m a gina masallaci a Kano

Malikawa Garu, ya ce Ahmed Musa mutum ne mai yawan alheri, musanman a watan Ramadan.