Kananan Labarai

Kananan Labarai

An cafke mutum 9 da ake zargi da aikata fashi da makami a Neja

An dai kama wadanda ake zargin ne a Babban Birnin Tarayya Abuja da Bidda da Minna da kuma jihar Sakkwato.

Gwamnatin Yobe ta gwangwaje mata 1,500 da tallafin N75m

Gwamnatin jihar Yobe da asusun bayar da tallafi na Majalisar Dinkin Duniya UNDP, ta raba naira miliyan 75 don tallafa wa Mata 1,500 ‘yan gudun h

COVID-19 ta kashe mutum 44 cikin shekara 1 a Gombe

Kwamitin Yaki da cutar Corona a jihar Gombe ya ce an sami asarar rayukan mutane 44 a fadin jihar tun bayan bullar cutar a bara.

’Yan bindiga sun kai wa kauyuka biyu hari a Zamfara

Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari kauyukan ’Yar Doka da Kongo dake gundumar Magami cikin Karamar Hukumar Gusau a Jihar Zamfara. Mazauna

An yi wa ’yan Najeriya sama da miliyan 1 rigakafin COVID-19 – Boss Mustapha

Mustapha ya ce burin kwamitin nasa shine ya yi wa kaso 70 cikin 100 na ’yan Najeriya rigakafin nan da shekaru biyu masu zuwa.