Har yanzu ba mu san adadin daliban da aka sace a Jami’ar Greenfield ba – Gwamnatin Kaduna
Sai dai ta ce ta tabbatar da kisan ma’aikacin jami’ar guda daya yayin da ’yan bindiga suka kai hari Jami’ar da daren ranar Talata.
Kananan Labarai
Sai dai ta ce ta tabbatar da kisan ma’aikacin jami’ar guda daya yayin da ’yan bindiga suka kai hari Jami’ar da daren ranar Talata.
Aminiya ta gano cewa ’yan bindigar sun kaiwa sojojin farmaki ne a sansaninsu inda suka kwashe kimanin sa’o’i biyu suna ta musayar wuta da
Gobarar dai wacce har zuwa lokacin hada wannan rahoto ba a san musabbabinta ba, ta yi mummunar barna, cikin Majalisar.
Ko a kwanakin baya dai sai da Jelani ya jagoranci kaddamar da wata motar da aka hada a Najeriya mai aiki da hasken rana.
Kungiyar jama’atul izalatil bidi’a wa’ikamatussuna a jihar Gombe, ta yi Allah wadai da wasu mutane da suka danganta Ministan sadarwa na kasa Dokta Isa