Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mazauna sun fusata bayan dakatar da Hakimi kan zargin rungumar baki a Abuja

Mazauna garin Mpape da ke birnin Abuja, na ci gaba da nuna bacin rai kan dakatar da Hakimin yankin, Alhaji Abubakar Gimba, kan zargin rungumar sauran

Za mu bai wa bangaren shari’a ’yancin gashin kai — Gwamnoni

Kungiyar gwamnonin Najeriya ta amince za ta bai wa bangaren shari’a na jihohi ’yancin cin gashin kai. Gwamna Kayode Fayose na Jihar Ekiti wanda shi ne

Najeriya da Nijar za su hada hannu su yaki ta’addanci — Bazoum

Shugaban ya ce, mutanen Najeriya da na Nijar na da al’adu masu kamanceceniya da juna.

Ana barazana ga rayuwata – Mawallafin Daily Nigerian, Jaafar Jaafar

Wata majiya ta ce wasu mutane da ba a san ko su wanene ba sun jima suna bin sahunsa tsawon lokaci.

Shirya garkuwa: Kotu ta daure ma’aikaciyar ABU da ’yar ta shekara 7

Alkalin Kotun, Mai Shari’a Abdullahi Maigamo dai ya sami matar ne da laifin hadin baki wajen shirya garkuwa da ’yartata.