Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ramadan: Zakzaky ya raba kayan abinci ga mabukata daga gidan kurkuku

Sauran Jihohin da suka amfana da rabon sun hada da Sakkwato da Kebbi da Kano da Filato da Nasarawa da kuma jihar Bauchi.

An kai wa ofishin ’yan sanda hari a Anambra

Da safiyar Litinin ce wasu bata gari suka kai farmaki ofishin rundunar ’yan sanda da ke yankin Ukpo a Karamar Hukumar Dunukofia ta Jihar Anambra. Ya z

Ganduje ya kaddamar da manyan baburan kama masu laifi a Kano

Hukumar KAROTA ta mallaki babura 25 domin kama masu laifi cikin hanzari.

An kama mai yi wa Boko Haram leken asiri a Yobe

A kama mutumin ne Timbuktu, wani bangare mai sarkakiya a dajin Sambisa da yankunan kusa da Tafkin Chadi.

An harbe ’yan daban daji shida a Neja

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta samu gagarumar nasara a fagen yaki da ta’addanci, a yayin da ta harbe wasu ’yan daban daji shida a wani ba takashi da