An tara N315m domin gina masallacin Juma’a a Pataskum
Kimanin Naira miliyan 315 ne dai aka tara a lokacin daga cikin adadin, ko da yake har yanzu asusun taimakon a bude yake.
Kananan Labarai
Kimanin Naira miliyan 315 ne dai aka tara a lokacin daga cikin adadin, ko da yake har yanzu asusun taimakon a bude yake.
Shugabar gidauniyar ta ce ta gaji wannan aikin ne daga mahaifinta wanda ya dauki shekaru yana yi.
Ya ce bai kamata mahara kusan 200 su zo kan babura da rana tsaka su yi ta’sar amma a gaza samun wanda zai jawo hankalin jami’an tsaro ba.
Bakwai daga cikin 10 na daliban maza ne yayin da ragowar ukun kuma mata ne.
Wasu ’yan bindigar sun fake a cikin shaguna da gidaje da ofishin ’yan sanda domin samun tsira