Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rikicin Lunguda da Waja ya lakume rayuka 13

Wasu da dama kuma sun jikkata a rikici tsakanin kabilun makwabatan juna

Ma’aikatan NAFDAC sun shiga yajin aiki

Ma’aikatan Hukumar NAFDAC sun fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai

Buhari ya dawo daga London

Buhari ya dawo Abuja bayan hutun mako biyu don ganin likita a London

Gobara ta yi ajalin malami a Jigawa

Gobara ta yi ajalin wani matashin malamin Musulunci a Jihar Jigawa.

Kayan shaye-shaye ya kashe mutum 10, wasu 500 na asibiti a Kano

Gurbataccen abin sha ya kashe mutum 10, wasu 400 na kwance a asibiti a Kano.