Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gano gawar mutum 15 da aka watsar a magudanar ruwa

Ganin yadda kudaje na kai kawo ne ya janyo hankalin mazauna yankin kan gawarwakin.

Akwai yuwuwar cutar Shan-inna ta sake dawowa Najeriya – UNICEF

UNICEF ta ce har yanzu nasarar da aka samu a bangaren rigakafin ba ta taka kara ta karya ba.

Ramadan: ‘Mu dage da addu’o’in magance rashin tsaro da COVID-19’ 

Tijjani Tumsah, ya bukaci Musulmi da su rubanya ayyukan alheri a wannan Ramadan.

Ramadana: Tsohon Gwamna ya raba kayan abinci na Naira biliyan 1.4 a Zamfara

Mun yi hakan ne don inganta rayuwar al’umma da ta kasance daya daga cikin manufofin jam’iyyar APC.

An yi awon gaba da fasinjoji 15 a Katsina

’Yan bindiga sun sace matafiya 15 a Karamar Hukumar Safana, Jihar Katsina.