Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ba biyan albashi aka zabe ni in yi ba —El-Rufai

Gwamnan Kaduna ya ce don ya samar da tsaro da sauransu aka zabe shi ba biyan albashi ba kawai

Matashi ya rasu a yayin ninkaya a kogi a Kano

Wani matashi mai shekara 28 mai suna Rabiu ya rasu a wani rafi da ke Kauyen Gwazaye a Karamar hukumar Gwale ta Jihar Kano. 

Jami’ar Yusuf Maitama Sule za ta dauki dalibai 4,000 a bana

Jami’ar Yusuf Maitama Sule, Kano ta ce za ta dauki sabbin dalibai 4,000 daga cikin 9,000 da ke neman gurbin karatu bayan sun ci  jarabawar PUTME ta sh

Zaman bata-gari a Gombe ya kare —CP Babantunde

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Ishola Babaita, ya gargadi bata-gari da cewa su tattara komatsansu su bar gari don yanzu kam ba su da mafaka a Ji

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga a kasuwa a Neja

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga biyar, wasu da dama kuma sun samu raunuka kasuwar Bassa.