Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ortom ya lashe amansa kan kisan sojoji 12 a Binuwai

Ortom ya ce, “Idan na fadi wani abu da ya bata ran iyalan mamatan, to ina neman gafararsu.”

Mutanen gari sun kone ’yan bindiga 3 kurmus a Katsina

Garuruwan dake yankin ne dai suka zauna a cikin shirin ko-ta-kwana bayan samun rahoton yunkurin kawo harin.

An kama mutanen da aka zargi da sayar da gurbataccen abin sha a Kano

Mun aike da sakamakon binciken da muka yi zuwa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

WAEC ta tabbatar da ranar fara jarrabawa a bana

Tsarin da muka tanada yai daidai da kalandar ilimi kuma an yi shi ne tare da hadin gwiwar Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya.

Mayakan ISWAP sun kashe mutum hudu a Borno

Akalla mutum hudu aka kashe ciki har da wani soja daya a wani hari da mayakan Boko Haram suka kai ofisoshin bayar da agaji a garin Damasak da ke Jihar