Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya harbi surukinsa ya kashe ’yan sanda 6 saboda matarsa

Ya kona jerin wasu gidaje a bariki bayan ya aika ’yan sanda kwantar da tarzoma shida lahira

ISWAP za ta kai hare-haren kunar bakin wake a Najeriya —DSS

Mayakan ISGS sun shigo daga Mali domin taimakon ISWAP a Najeriya

Majalisa ta yi watsi da dokar hana ’ya’yan masu mukaman siyasa karatu a kasar waje

’Yan majalisa sun ce tun kafin su samu mukaman siyasa ’ya’yansu ke karatu a kasashen waje

Hajji 2022: NAHCON ta umarci hukumomin alhazai su fara shiri

Saudiyya ta tuntubi hukumar alahzan Najeriya kan shirye-shiryen aikin Hajjin 2022

Matasan Najeriya sun gabatar da kansu domin taya Ukraine ta yaki Rasha

Matan Najeriya sun mika gwamnatin Ukraine sunayensu domin zama mayakan sa-kai a yakinta da Rasha