Kananan Labarai

Kananan Labarai

Abin da ya faru a tarzomar Gidan Yarin Bauchi

Tarzoma ta barke kan zargin jami’an gidan yari da yi wa fursunoni safarar kwayoyi

Za a rufe gidajen abincin da ba su yi gwajin lafiya ba a Kano

An samu ma’aikatan gidajen sayar da abinci da ciwon hanta.

’Yan sanda sun cafke malamin da ya yi wa dalibinsa bulala 6,000

Malamin ya tsere bayan da ya samu labarin ana farautarsa.

Mai garkuwa da mutane ya nemi ya kashe kansa bayan an ritsa shi

Ya ce, “Na so na kashe kaina ne saboda kada jami’an tsaro su yi min tambayoyi.

Almajiran Abduljabbar na roko a bude masallacinsa

Sun bukaci a yi mukabala tsakaninsa da malaman Kano don gaskiya ta yi halinta