Kananan Labarai

Kananan Labarai

Najeriya ta gano gunkin tarihinta da aka sace a Mexico

Gunkin tarihin ya samo asali ne daga garin Ife na Jihar Osun.

Harin Imo: An girke jami’an tsaro don kare Hausawa

An girke jami’an tsaro a yankin Hausawa don gudun abin da ka iya zuwa ya dawo

An tallafa wa masu kananan sana’a’o’i da N100m a Konduga

Gwamnan ya ba da tallafin ne don farfado da harkar noma a yankunan da rikicin Boko Haram ya ritsa da su.

Sojoji sun kashe mutum 70 a Binuwai

Wasu mutum 100 sun bace a samamen da sojojin suka kai bayan an kashe wasu dakaru

Yadda sojojin Najeriya suka hallaka ’yan Boko Haram a Gwoza

Sojoji sun dakile harin mayakan tare da aika su lahira a garin na Gwoza