Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a dauki Kanawa 4,000 aikin dan sanda

Jihar za ta tura matasanta 4,000 domin samun horo a Kwalejin ’yan sanda

An kashe sojoji 11 a bakin aikinsu a Binuwai

Rundunar Soji na neman wadanda suka kashe hafsanta daya da kananan sojoji 10 ido rufe

An gano bom a makarantar firamare a Abiya

Nan take aka kora dalibai da malamai su koma gida, aka dukufa kwancewa

JAMB ta dage ranar fara rajistar jarabawarta ta bana

JAMB ta dage farar rajistar jabarawarta da ta shirya kaddamarwa a 8 ga Afrilu, 2021

An bude tashar cajin motoci masu amfani da lantarki a Sakkwato

A ranar Alhamis ne aka kaddamar da tashar cajin motoci masu amfani da lantarki irinta ta farko a tarihin Najeriya. Hukumar zayyana da tsara motoci ta