Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Tarayya ta sake gayyatar likitoci zaman sulhu

Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige ne zai jagorancin zaman da za a yi.

Buhari ya aike wa Sarkin Jordan wasikar son barka

Shugaba Muhammadu Buhari, ya yi son barka tare da bayyana farin cikinsa dangane da sasanta rikicin cikin gida da ya kunno kai a masarautar Sarki Abdal

Zaftare albashi: Kungiyar kwadago a Kano ta janye yunkurin shiga yajin aiki

Gwamnatin Kano ta musanta zargin daina biyan mafi karancin albashi na N30,000.

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatan fasa dutse

Wani wanda Allah ya yi gyadar dogo ya bayyana yadda suka yi garkuwa da abokan aikinsa.

Yadda ‘yan bindiga sun sace basarake da fadawansa

’Yan bindigar sun yi awon gaba da basaraken da fadawansa a yayin da suke dawowa daga wurin biki