’Yan bindiga sun harbe matafiya 4, sun sace wasu a hanyar Abuja
Maharan, sanye da kayan sojoji sun bude wa motar wutar har sai da ta kwace wa direbanta
Kananan Labarai
Maharan, sanye da kayan sojoji sun bude wa motar wutar har sai da ta kwace wa direbanta
Karar harbe-harbe, a babban ofishin ’yan sanda ya sanya zullumi a zukatan mazauna garin Aba na Jihar Abia. Mazauna na cikin gudanar da harkokinsu a s
’Yan fanshon Hukumar Filayen Jiragen Saman na barazanar rufe su saboda nuna musu bambanci
Kwamandojin Soji daga Hedikwatar Tsaro sun yi ganawar sirri kan hare-haren da aka kai wa cibiyoyin tsaro
Wata budurwa mai shekara 15, Humaira Muhammad, ta mutu yayin wankan rafi a kauyen Dandanko da ke Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano. Mai magana da