Zulum ya raba wa ’yan gudun hijira Naira miliyan 200 a Bama
’Yan gudun hijira sama da dubu saba’in ne suka samu tallafin Naira miliyan 200 da kuma kayan abinci da Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya rarraba
Kananan Labarai
’Yan gudun hijira sama da dubu saba’in ne suka samu tallafin Naira miliyan 200 da kuma kayan abinci da Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya rarraba
Fursunonin sun dawo bayan alkawarin yafe musu laifin tserewa da Minista Aregbesola ya yi.
Gwamnan ya yi wannan furuci ne yayin nadin sabbin shugannin kananan hukumomin, a ranar Laraba.
Hukumar NDLEA mai hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya, ta gano wasu gonaki uku da ake noma tabar wiwi a Jihar Kano. Shugaban Hukumar reshe
Ra’ayoyi sun sha bamban kan nada Alkali Usman a mukamin