Kananan Labarai

Kananan Labarai

An fara farautar ’yan bindigar da suka kashe ’yan sanda a Taraba

Jami’ai na musamman na neman ’yan bindigar da suka kashe ’yan sanda suka dauke bindigoginsu

Yadda sojoji da ’yan siyasa suka kassara kananan hukumomi —Obasanjo

Ya ce halin da Kananan Hukumomi suke ciki a halin yanzu sai addu’a

Zulum zai gina gidaje 500 domin ’yan gudun hijira a Bama

Za a kuma gyara gidaje 1,000 da hare-haren Boko Haram suka lalata

Abin da IGP Mohammed Adamu ya ce a kan harin Imo

Shugaban ’Yan Sanda mai barin gado ya umarci a yi amfani karfi kan kungiyar IPOB da ta kai harin

An sake kai wa ofishin ’yan sanda hari a Imo

An kai harin washegarin wani da aka kai Hedikwatar ’yan sandan jihar da gidan yari aka saki tsararru akalla 2,000,