Yadda ’yan bindiga suka ragargaza kauyen su Sakataren Gwamnatin Neja
’Yan bindiga sun kona kauyuka akalla hudu a rana guda a Karamar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja
Kananan Labarai
’Yan bindiga sun kona kauyuka akalla hudu a rana guda a Karamar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja
An gano bom a gidan kallon kwallon kafa inda mutane suke taksa da kallo.
An gurfanar da matar nan da ake zargi da kai ’ya’yanta mata wurin masu garkuwa da mutane suna lalata da su a gaban Kotun Majistare da ke Fada a birnin
Kotun ta umarci shugabannin kasuwar su gabatar da kansu a domin amsa tambayoyi.
Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta sanar da kama wani soja mai shekara 34 mai suna Yusuf Gongpolai Adams da tabar wiwi a kan hanyarsa ta kai wa mai