Dalibai biyar na Kwalejin Harkokin Noma ta Kaduna sun kubuta
Wasu dalibai biyar daga cikin 39 da aka yi garkuwa da su a Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya da ke Jihar Kaduna sun kubuta. Rundunar sojin Najeriya ce t
Kananan Labarai
Wasu dalibai biyar daga cikin 39 da aka yi garkuwa da su a Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya da ke Jihar Kaduna sun kubuta. Rundunar sojin Najeriya ce t
An cafke mutum daya da ake zargin na da hannu wajen garkuwa da ita
Hukumar kabar korafi ta Jihar Kano ta ce za ta rabar da kayan duk masu boye kayan abinci don kuntata wa jama’a
Kungiyar ta umarci dukkanin mambobinta da su kulle ma’aikatu da kotuna a fadin Najeriya.
Rahotanni sun kuma nuna cewa mahaifin yaran, Alhaji Alhassan Jibrin Yanji shima ya sami raunuka a kokarinsa na ceto su.